MUZAHARAR MAULUDI A NAJERIYA ABUJA

  • Yadda Zagayen Mauludi Ya Gudana A Katsina + Hotuna

    Yadda Zagayen Mauludi Ya Gudana A Katsina + Hotuna

    Da misalin ƙarfe 9:00 na safiyar Talatar 12 ga watan Rabi’ul Awwal, 1448H, wanda ya yi daidai da 25 ga watan Agusta, 2026, ’yan’uwa Musulmi almajiran Sayyid Ibrahim Zakzaky (H) na garin Katsina suka fito ƙwai da kwarkwata don nuna murnarsu da zagayowar ranar haihuwar Manzon Rahma (S).