Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

13 Faburairu 2024

06:48:05
1437300

Rahoton Cikin Hotuna Na Maulidin Imam Husaini (AS) A Hubbaren Sayyidah Ma’asumah (AS).

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti – ABNA- ya habarta cewa, an gudanar da bukukuwan maulidin Imam Hussain (as) tare da jawabin Hujjatul Islam Wal-Muslimin Muhammad Saeedi Arya, da karatun waken maulidi daga bakin Hassan Shalbafan da kuma gabatar da rerar waken a hubbaren Imam Khumaini (RA) a cikin haramin Sayyidah Ma’asumah AS dake Qum.