Madogara : ابنا
Litinin
11 Satumba 2023
07:25:28
1392809
Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Juyayin Arbaeen A Katsina Najeriya
Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA ya ruwaito cewa: tare da halartar dimbin mabiya Shi'a a Najeriya, an gudanar da zaman makoki na Arbaeen a birnin Katsina daya daga cikin manyan birane a Najeriya.