Kamar yadda Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA ya ruwaito cewa: tare da halartar dimbin mabiya Shi'a a Najeriya, an gudanar da zaman makoki na Arbaeen a birnin Katsina daya daga cikin manyan birane a Najeriya.
11 Satumba 2023 - 07:25
News ID: 1392809