Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Talata

16 Mayu 2023

05:41:20
1366062

Tarukan Al'ummar Musulmi Don Tunawa Da Shahadar Imam Sadik As

Rahoto Cikin Hotuna Na Zaman Makoki A Daren Shahadar Imam Jafar Sadik (AS) A Hubbaren Sayyidah Ma'asumah (AS).

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Jafar Sadik (a.s) tare da jawabin Hujjatul-Islam WalMuslimeen Abdul Husain Bandani Neishabouri tare waken jaje daga bakin Sayyid Reza Tahwildar a hubbaren Imam Khumaini (RA) dake haramin Sayyidah Ma'asumah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta.