Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (a.s) - ABNA ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makokin shahadar Imam Jafar Sadik (a.s) tare da jawabin Hujjatul-Islam WalMuslimeen Abdul Husain Bandani Neishabouri tare waken jaje daga bakin Sayyid Reza Tahwildar a hubbaren Imam Khumaini (RA) dake haramin Sayyidah Ma'asumah, tsira da amincin Allah su tabbata a gare ta.

16 Mayu 2023 - 05:41