Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

5 Mayu 2023

15:05:10
1362832

Labarai Cikin Hotunan / Yan Shi’ar Najeriya Suna Gudanar Da Zanga-zangar Adawa Da Hana Sheikh Zakzaky Tafiya Neman Lafiya

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) ya habarta cewa, an gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnatin Buhari a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, wanda wannan Zanga-zangar ake gabatar da ita akai akai, inda masu zanga-zangar suka bukaci a sak Fasfo din Sheikh Zakzaky da mai dakinsa don tafiya kasashen waje domin neman lafiyarsu.