Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) ya habarta cewa, an gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnatin Buhari a Abuja, babban birnin tarayyar Najeriya, wanda wannan Zanga-zangar ake gabatar da ita akai akai, inda masu zanga-zangar suka bukaci a sak Fasfo din Sheikh Zakzaky da mai dakinsa don tafiya kasashen waje domin neman lafiyarsu.
5 Mayu 2023 - 15:05
News ID: 1362832