Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ابنا
Jummaʼa

5 Mayu 2023

14:55:15
1362830

Labarai Cikin Hotuna Na / Ganawar Gungun Dalibai Da Shaikh Zakzaky A Babban Birnin Najeriya

Kamar yadda kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - Abna ya ruwaito maku, gungun daliban Najeriya da ke karatu a makarantun hauza a kasashen Iran, Iraki da Lebanon sun gana da Shaikh Zakzaky a Abuja, babban birnin Najeriya.