Kamar yadda kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti (AS) - Abna ya ruwaito maku, gungun daliban Najeriya da ke karatu a makarantun hauza a kasashen Iran, Iraki da Lebanon sun gana da Shaikh Zakzaky a Abuja, babban birnin Najeriya.
5 Mayu 2023 - 14:55
News ID: 1362830