Kamfanin Dillancin Labarai Na AhlulBaiti

Madogara : ABNA24
Litinin

5 Satumba 2022

17:28:59
1303777

Rahoton Cikin Hotuna Na / Kwamitin Kulla Alaka Da Sadarwa Na Yankin "Turai Da Amurka" A Taron Majalisar Ahlulbaiti (AS) Karo Na 7.

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti – ABNA - ya habarta cewa, a rana ta biyu na babban taron majalissar Ahlul-baiti ta duniya karo na 7, kwamitin "Alaka da Sadarwa" na yankin "Turai da Amurka" a zauren taro na hudu a safiyar Juma'a 11 ga watan Shahrivar 1401 tare da halartar masana da malaman shi'a a dakin taro na Tehran.

Hoto: Pejman Ganjipur