Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti – ABNA - ya habarta cewa, a rana ta biyu na babban taron majalissar Ahlul-baiti ta duniya karo na 7, kwamitin "Alaka da Sadarwa" na yankin "Turai da Amurka" a zauren taro na hudu a safiyar Juma'a 11 ga watan Shahrivar 1401 tare da halartar masana da malaman shi'a a dakin taro na Tehran.
5 Satumba 2022 - 17:28
News ID: 1303777
Hoto: Pejman Ganjipur