Sojojin Nageria sun kai wa 'yan uwa musulmi hari a jiya inda suka kashe mutane da dama suka kuma jikkata wasu.
30 Oktoba 2018 - 12:02
Lambar labari: 914773