Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti{A.S}-abna-garin Takrit ya fada hannun sojojin Iraki tare da hadin gwiwar sojin sa kai, tsawon lokaci dai garin Takrit na cikin mamayar ‘yan ta’adda na kungiyar Da’ish.ABNA
1 Afirilu 2015 - 14:44
Lambar labari: 680508