Kamfanin labarai na Ahlulbaiti{A.S}-abna-mayakan kurdawa a gefen garin karkuk a yayin da suke shirin ‘yanto garin daga hannun ‘yan ta’adda, garin karkuk na daya daga cikin muhimman garuruwan da suka fada karkashin ikon Da’ish a kasar Iraki.ABNA
18 Maris 2015 - 05:09
Lambar labari: 677518