Sojojin Turkiya sun kutsa kai a kasar Syria
22 Faburairu 2015 - 21:12
Lambar labari: 672678
Kamfanin dillancin labarai na Ahlulbaiti{A.S}-abna-sama da tankokin yaki 40 na Turkiya dare da motocin yaki suka kutsa kai kasar Syria inda suka tono gawar sarki sulaiman wanda ya kafa daular usmaniya
Firaministan Turkiya Ahmad dawudgul yace; gawar sarki sulaiman za’a ajiyeta a kasar ta Turkiya inda daga baya za a maida ta Syria domin sake birne shi.
Kasar ta Turkiya tace tayi haka ne sakamakon rashin tsaro da kasar Syria ke fama da shi.ABNA