Taskar labarai ta Ahlulbaiti{A.S}-abna-mutane garin Kum suma ba a barsu a bay aba wajan nuna farin cikinsu da cika shaikara 36 da juyin musulunci a kasar, ackin wadan da suka halarci jerin gwanon akwai manyan marja’oin addini dake garin na Kum.
11 Faburairu 2015 - 15:01
Lambar labari: 670562