Jami'an tsaro na Alikhalifa dake Bahren na tsaurarama masu neman canji.

13 Janairu 2015 - 11:05

Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlulbaiti{a.s}-abna- a shiga sati na ukku kenan a kasar Bahren da kama shugaban jim'iyar wafak sheikh Ali salma wanda hakan ya jawo zanga-zangar nuna rashin amuncewa da kamun. a gefe daya jami'an tsaron kasar na amfani da dukkanin karfinsu domin murkushe masu zanga-zanga lumana.ABNA