Ziyarar aiki da shugaba Rauhani ya kai a garin mashad.
24 Disamba 2014 - 12:24
Lambar labari: 660442
Taskar labarai ta Abna ta rawaito cewa; a cigaba da ziyarorin da hujjatul islam wal muslimin dakta Hassan Rauhani keyi na cikin gida ya isa garin mashad inda ya hadu da taryar dubannin mutane acikin wadanda suka taryesa akwai kwamnan jahar khurasan da limamin juma'a da wakilin jagoran juyin musulunci.ABNA