Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: Cibiyar Ilimi ta Alƙur'ani Mai Girma ta ƙaddamar da Maukibin Alƙur'ani a cibiyr kasar domin gudanar da taron Ziyarar Imam Muhammad al-Jawad (AS), a cikin birni mai tsarki na Kadhimiyya.
Your Comment