Labarai Cikin Hotuna | Yadda Al'umma Iran Suka Gabatar Da Taron Juyayin Shahadar Imam Sadiq As A Qom
Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Gungun dinbin al'umma ne suka gudanar da zaman da bugun krji na shahadar Imam Ja'afarus Sadiq As a haramin Sayyidah Ma'asumah As a Qom
Your Comment