A cikin tarukan da ake gabatarwa don juyayin shahadar Jagora da sauran shahidai na watan Ramadan al'ummar ƙauyen Abɗawel da ke lardin Bushehr sun taru domin sake jaddada mubaya'arsu ga jagoran juyin juya hali, Imam Sayyid Mujtaba Husaini Khamenei (Md) da tabbatar da biyayyarsu da taimakawa ga ƙoƙari da sadaukarwa na mayakan ƙasar.
Your Comment