Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: A ranar Laraba 11 ga watan Rajab 1447 (31/12/2025) Jagora Shaikh Ibraheem Zakzaky (H) ya rufe Mu'utamar na Dandalin Matasan Harkar Musulunci (Youth Forum) karo na 38, a gidansa da ke Abuja. 11/Rajab/1447 31/12/2025
Your Comment