Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya kawo maku rahoton cewa: Mabiya Sheikh Zakzaky a Gombe sun shirya wani taron tunawa da Shahidai a Fudiyya Pantami bayan zanga-zanga, domin tunawa da ranar da abin da ya faru a lokacin mulkin Buhari, wanda sojojin Najeriya suka kashe kimanin mutane 1000.

15 Disamba 2025 - 10:15
Source: ABNA24

Your Comment

You are replying to: .
captcha