An yi dare na huɗu na makokin shahadar Zahra (A.S) a daren Litinin (23 Azar 1404) tare da halartar Sayyid Ayatullah Khamenei, Jagoran Juyin Juya Hali na Musulunci, da dubban masu zaman juyyain Fatimiyya da sassa daban-daban na jama'a a Husainiyar Imam Khomeini (RA).
Your Comment