Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya bayar da rahoton cewa: Hotunan tauraron dan adam sun bayyana irin barnar da ta'addancin yahudawan sahyuniya suka yi a zirin Gaza a lokacin yakin da aka kwashe sama da shekaru biyu ana yi.
Your Comment