A ranar Juma'a 10 ga Oktoba, 2025, a daidai lokacin da ake cika shekaru biyu da kaddamar da Guguwar Aqsa, an gudanar da tattaki a birnin Qum, bayan taro sallar Juma'a na siyasa da addini, wanda ya taso daga masallacin Qods zuwa mashigar Shohada, a lokaci guda da sauran garuruwan kasar.
Your Comment