Rahoto Cikin Hotuna | Na Taron Manema Labarai Karo Takwas Don Nuna Goyon Bayan Ga Yara Da Matasan Falasdinu

8 Oktoba 2025 - 09:10
Source: ABNA24

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa:  An gudanar da taron manema labarai na kasa da kasa karo na takwas don nuna goyon baya ga yara da matasa na Palastinu a taron tunawa da shahid Muhammad Al-Durra a ranar Talata 7 ga watan Oktoban shekara ta 2025, tare da halartar Hujjatull Islam Muhammad Hasan Akhtari shugaban kwamitin tallafawa juyin juya halin Musulunci na al'ummar Palastinu a karkashin jagorancin juyin juya halin Musulunci a Majalisar Gudanarwa.

Hoto: Hossein Yarahmadi

Your Comment

You are replying to: .
captcha