3 Oktoba 2025 - 20:57
Source: ABNA24

Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlulbayt {As} –ABNA- ya bayar da rahoton cewa: A yayin zagayowar ranar shahadar Sayyida Fatima Ma’asumah (amincin Allah ya tabbata a gare ta) wasu gungun ma'aikatan haramin Imam Ali (a.s) sun tattaki daga Beit al-Nour, inda suka nufi hubbaren Fatima Ma’asumah (a.s). 
 

(Hoto: Hussein Shah Badghi)

Your Comment

You are replying to: .
captcha