Taron an gudanar da shi don tunawa da zagayowar shahadar jagoran gwagwarmaya Sayyid Hasan Nasrallah a Bagadaza ya samu halartar dimbin jama'a daga sassa daban-daban na kasar Iraki. Wadanda suka halarci taro sun yi ta'aziyyar shahadar shahidi Sayyid Hasan Nasrallah.
Your Comment