Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na na Ahlul Baiti (AS) – ABNA– ya habarto cewa: Falasdinawa na ci gaba da gudun hijirar daga arewacin Gaza zuwa kudanci da kuma wuraren da suke da tsaro. Rahotanni sun nuna cewa da yawa daga cikin wadannan ‘yan gudun hijira na fuskantar matsalar karancin ruwa, abinci, da matsuguni a kan doguwar tafiya mai hatsarin gaske, kuma kasashen duniya sun yi gargadin illar da wannan hijirar dolen zata haifar.
Your Comment