Kamfanin dillancin labaran Ahlulbayt na kasa da kasa (ABNA) ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da taron shekara-shekara na mata masu wa’azin na Arba’in karo na goma sha daya a birnin Najaf, mai taken “Masu Isar Da Sako Da Murya Daya: Labbaika Ya Hussein”.
Your Comment