An gudanar da tarukan tunawa da shahadar Imam Zainul Abidin Imam Sajjad (AS) a farfajiyar haramin Sayyid Abu Fadl Abbas (AS).
Kamfanin Dillancin Labarai na Ahlul Baiti (A.S.) - ABNA - ya habarta cewa: an gudanar da tarukan tunawa da shahadar Imam Zainul Abidin Imam Sajjad (AS) a farfajiyar haramin Sayyid Abu Fadl Abbas (AS). An gudanar da wannan taro na ibada ne a hubbaren Sayyidina Abu Fadl (AS) tare da halartar gungun ma'aikatan haramin ibada da maziyarta da masoyan Ahlulbaiti (AS) inda mawakan Ahlul Baiti (AS) suka yi ta karanto wakokin juyayi da bayyana falalar Imam Sajjad (AS).
Your Comment