Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti na kasa da kasa (ABNA) ya habarta cewa: a yau Alhamis 29 ga watan Mayu 2025 ne aka gudanar da taro mai taken "Azamar Malamai" na majalisar malaman shi'a ta Pakistan - reshen Qum, a makarantar Dar Al-shifa dake birnin Qum, tare da halartar gungun dalibai da Hujjatul Islam Dr. Shabbir Maysami, babban sakataren kungiyar Shi'a Pakistan da kuma kungiyar malaman Shi'a ta Pakistan.

29 Mayu 2025 - 21:57
Source: ABNA24

Your Comment

You are replying to: .
captcha