Shugaba mai kula da harkokin gudanarwa da raya albarkatu na ma'aikatar shiryarwa ta addinin musulunci ya ziyarci kamfanin dillancin labarai na ABNA

29 Mayu 2025 - 21:44
Source: ABNA24

Kamfanin dillancin labaran Ahlul-Baiti na kasa da kasa (ABNA) ya habarta cewa: Shugaban Gudanarwa da Raya albarkatu na ma’aikatar al’adu da shiryarwar Musulunci, Hussain Entezami, ya ziyarci ofishin gudanarwa na Kamfanin Dillancin Labarai na ABNA da ke Qum, inda akai masa bayani kan ayyukan sassa daban-daban na kamfanin dillancin labarai.

Your Comment

You are replying to: .
captcha