Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (AS) – ABNA- ya bayar da rahoton cewa, an gudanar da zaman makoki ranar shahadar Sayyida Fatima Zahra (S) a hubbaren Sayyida Ma’asumah (S) da ke birnin Qum tare da halartar dinbin masoya Ahlul Baiti masu tsarki, tsira da amincin Allah su tabbata a gare su.
15 Nuwamba 2024 - 19:26
News ID: 1504704