Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul Bait (As) - ABNA - ya habarta cewa: domin tunawa da girmama shahidi Hujjatul-Islam walmuslimin Sayyid Hashim Safoyyuddin shugaban majalisar zartarwa na kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon da kuma girmama shahidai na tafarkin gwagwarmaya, bisa daukar nuyin Majalisar Ahlul-baiti (A.S) ta duniya tare da halartar cibiyoyi masu alaka da juna a sashen Shabestan na Imam Khumaini (a.s) a hubbaren Sayyidah Ma’asumah (As) a birnin Kum. Hoto: Hamid Abedi

2 Nuwamba 2024 - 06:18