Dakarun Hizbullah 58 ne su kai shahada a kwanakin baya bayan nan Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta sanar da cewa, a sabon harin da ta kai, ta kai hari kan sansanin Jal al-Alam na Isra'ila da makamin roka. Hizbullah ta kara da cewa: Rokokin sun sami hadafin da aka nufa na kai harin.

21 Satumba 2024 - 10:16