Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA ya habarta cewa: a wajen rufe taron kasa da kasa na "Nahnu Abna’ul -Husain (A.S)" tare da kaddamar da "Poster Arbaeen na musamman a kasashe 63 na duniya" , a safiyar yau Laraba - 19 ga Satumba 2024 - a zauren taron majalisar Ahlul-Baiti (AS) ta duniya a birnin Qum. Hoto: Hamid Abedi
18 Satumba 2024 - 21:17
News ID: 1486430