Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA ya habarta cewa: tare da halartar dimbin a birnin Jos na kasar Najeriya, an gudanar da bukukuwan murnar zagayowar ranar haihuwar manzon Allah da Imam Sadik (a.s) inda aka kaddamar da jerin gwano na jama'a a cikin wannan gagarumin biki, kuma al'ummar birnin suka fito, tare da daga tutocin Falasdinawa don nuna goyon bayansu ga al'ummar Palastinu da ake yi wa kisan kare dangi dag fuskacin sahyoniyawan mamaya.
18 Satumba 2024 - 08:44
News ID: 1486170