Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA ya kawo maku rahoton cewa, an gudanar da taron kur'ani mafi girma a duniyar musulmi da yammacin ranar Alhamis 12 ga watan Satumba shekara ta 2024 tare da halartar ma'aikatan shirin talabijin a harabar Annabi (SAW) a Haramin Razawi Mashhad Iran.
13 Satumba 2024 - 18:41
News ID: 1484862