Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti As - ABNA ya bayar da rahoton cewa: An wayi gari da ambaliyar ruwa da ba'a taba ganin irinsa ba a cikin garin Maiduguri. Ruwa kamar yadda kafofin yada labarai na gida Najeriya suka fitar ya shafe gidajen mutane a halin da ake ciki yanzu haka Ubangiji Allah ka basu mafita na alheri.

10 Satumba 2024 - 13:50