Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: an gudanar da taron shekara shekara na Imam Hussaini tare da jawabin Hujjatul-Islam Walmusulmin Sayyid Ammar Hakim, shugaban cibiyar hikima ta kasar Iraki, kuma memba na Majalisar Ahlul-Baiti (A.S) ta duniya na kasar Iraki. An gudanar taron a dandalin "Al-Khalani" da ke birnin Bagadaza kasar Iraki.

6 Yuli 2024 - 08:42