Kamfanin dillancin labaran na Kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa: Ayatullah Reza Ramezani, babban sakataren majalisar Ahlul-Bait (A.S) Ta Duniya wanda ya samu gayyata daga musulmin kasar Brazil don halartar taron kasa da kasa mai taken “Musulunci Addini Ne Na Tattaunawa Da Rayuwa" inda ya halarci taron kungiyar matasan musulmin Latin Amurka a birnin Sao Paulo na Brazil tare da gabatar da jawabi.

30 Afirilu 2024 - 13:32