Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya bayar da rahoton cewa: an gudanar da sallar Idin karamar Sallah a karkashin Imamancin Hujjatul-Islam Wal Musulmi "Sayyid Ammar Hakim" mamban majalisar koli ta majalisar Ahlul-Baiti (A.S.) ta duniya a Baghdad, babban birnin kasar Iraki.
11 Afirilu 2024 - 11:41
News ID: 1450598