Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Bait (a.s) – ABNA - ya habarta cewa: an gudanar da Sallar Eid al-Fitr tare da halartar gungun mabiya mazhabar Ahlul Baiti (a) a masallacin Khadar (a) da ke garin "Al-" Rabi'a'' a tsibirin "Tarot" a lardin Qatif na 'yan Shi'a da ke gabashin Saudiyyah.
11 Afirilu 2024 - 10:48
News ID: 1450582