Kamfanin dillancin labaran kasa da kasa na Ahlul-Baiti (A.S) – ABNA – an gudanar da taron raya daren 23 ga watan Ramadan mai alfarma tare da juyayin shahadar Imam Ali (a) tare da jawabin Ayatullah Riza Ramezani, babban shugaban majalisar Ahlul Baiti (a) ta duniya. An gudanar da wannan taron ne bisa daaukar nauyin tawagar Jannatul Mahdi (AS) da tawagar mutawassilina Bi A’immah Rasht (AS) a birin Rasht.

1 Afirilu 2024 - 11:27