Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: A daidai lokacin gabatowar zagayowar ranar shahadar Imam Ali (A.S.) an daga tutar jaje da bakin cikin Shahadar Imam Ali As wanda a asubashin wannan dare na 19 ga watan Ramadan ne Ibnu Muljam La'anatullahi ya sari Imam a mihrabin masallacin Kufah yana mai Ibada.

29 Maris 2024 - 23:18