Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na Ahlul Bayt (AS) na - ABNA - ya habarta maku cewa: Harkar Musulunci Karkashin Jagorancin Sayyid Ibraheem Zakzaky (H), ta fara gudanar da taron mu'utamar amm Wanda ke gudana garin lafia dake Jahar Nasarawa. An fara gudanar da taron mu'utamar Amma tun ranar juma'a 17-19 November 2023 wanda ya samu halartar ɗinbin Malamai da sauran mutane daga sassan birane dake cikin Najeriya da kewayenta.

19 Nuwamba 2023 - 05:31