Kamfanin dillancin labaran shafin sadarwa na yanar gizo na Ahlul-Baiti (A.S) - ABNA - ya habarta cewa, 'Yan Shi'ar Iraki suna hidimar maziyarta Arba'in a ranakun Arba'in. Hotunan da ke kasa sun nuna wata tsohuwa mai shekaru 70 daga Basra wadda duk da shekarunta amma tana baiwa masu ziyaran ruwan sha. @abna24
24 Agusta 2023 - 12:33
Lambar labari: 1388943